fbpx
Thursday, August 11
Shadow

‘Yar Asalin Jihar Taraba Ta Fita Da Sakamako Mafi Daraja A Dubai

‘Yar Asalin Jihar Taraba Ta Fita Da Sakamako Mafi Daraja A Duba.

Matashiya Aisha Adamu Sunkani Yar Asalin Jihar Taraba Ce Da Ta Kammala Digirinta A Fannin Tattalin Arziki Da Sakamako Mafi Daraja (First Class) A Shahararriyar Jami’ar Ta AL-QASIMIA Dake Sharja A Kasar Daular Larabawa, (Dubai)

Allah Ya Albarkaci Abinda Aka Karanto!

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Mai kudin Duniya, Elon Musk ya sayar da hannun jarinsa na dala biliyan 6.9 na kamfanin Telsa, shin ko meye dalili?

Leave a Reply

Your email address will not be published.