fbpx
Wednesday, May 25
Shadow

‘Yar kasar Jamus data koyi yaren Hausa

Wannan wata matace ‘yar kasar Jamus da ta koyi yaren Hausa kuma tazo Najeriya dan taga Hausawa da irin yanda suke gudanar da rayuwarsu ta yau da kullun, bayan zuwanta Najeriya ta shiga jami’ar Bayero dake kano.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Gidan talabijin na Arewa 24 yayi hira da ita inda tayi magana da Hausa kuma dayake karantarta tayi kusan tana fadin kowace kalma daidai, saidai ace yanayin karin harshenta da kaji kasan ba asalin bahaushiya bace.

Wannan bidiyon wani dandanone daga hirar da akayi da ita a Arewa24.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  'Yan Bindigar da suka sace fasinjojin jirgin kasa sun ce zasu fara kashesu

Leave a Reply

Your email address will not be published.