Jarumar fina-finan Hausa, Maryam Yahaya kenan a wadannan hotunan nata data sha kwalliyar zamani ga gashi ya zubo, ta saka wannan hoton nata a dandalinta na sada zumunta da muhawara amma bata bayar da damar mutane su bayyana ra’ayi a kanshiba.
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
A cikin satin daya gabatane Maryam ta saka shigen wannan hoton inda mafi yawancin mabiyanta sukayi Allah wadai dasu. Maryam dai na cikin jarumai masu tasowa a masana’antar fina-finan Hausa.
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});