Tauraruwar fina-finan Hausa, Rukayya Dawayya kenan a wannan hoton nata data sha kananan kaya da suka mata kyau sosai, ta aikewa masoyanta sakon barka da safiya sannan ta bayyana cewa tana alfahari dasu.
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});