fbpx
Wednesday, August 10
Shadow

‘Yar manuniya ta nuna cewa ina son a yi zaben gaskiya a Najeriya>>Shugaba Buhari

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya bayyana cewa zaben gwamnoni da aka yi kwanannan ya nuna cewa, yana goyon bayan zaben gaskiya a Najeriya.

 

Shugaban yace zabukan da aka yi jihohin Anambra, Osun da Ekiti duka sun tabbatar da hakan.

 

Shugaban ya bayyana hakane a ranar Juma’a yayin da gwaman jihar Nasarawa, Abdullahi Sule Da tawagarsa suka kai masa ziyara a fadarsa dake Abuja.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Masu zolayar Tinubu kan shekarunsa ba lalle ku kai lokacin da zaku ga tsufar ku ba, cewar jarumin Nollywood

Leave a Reply

Your email address will not be published.