fbpx
Sunday, August 7
Shadow

‘Yar Najeriya Asisat Oshola ta zamo ‘yar wasan Afrika ta farko data lashe kyautar gwarzuwa nahiyar sau biyar a tarihi

‘Yar wasan Najeriya Asisat Oshola tayi nasarar lashe kyautar gwarzuwar ‘yar wasan Afrika karo na biyar.

Asisat Oshola ta zamo ‘yar wasa ta farko a nahiyar Afrika data lashe wannan kyautar sau biyar a tarihi.

Kuma Asisat Oshola tana taka leda nw a kungiyar Barcelona.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Kalli bideyon kwallon da Messi yaci a wasan da suka lallasa Clermont wacce ta dauki hankula sosai

Leave a Reply

Your email address will not be published.