fbpx
Saturday, June 10
Shadow

‘Yar Najeriya Yusuf Islamiyat ta lashe gasar daga karfe ta mata a wasannin Commomwealth na 2022 a garin Birmingham

Yusuf Islamiyat, yar Najeriya mai shekaru 19 a duniya tayi nasarar zuwa ta uku a gasar daga karfe ta mata na wasannin Commonwealth 2022.

Isalmiyat tayi nasarar zuwa ta uku ne bayan ta daga karfe mai nauyin 93kg, yayin da yar kasar Canada tazo ta farko sai kuma wata yar kasar Australia tazo ta biyu.

An baiwa Islamiyan medal na Bronze ne wanda hakan ya kasance karo na hudu da Najeriya ta lashe kyautar, bayan ta lashe Gold biyu da kuma Bronze guda a baya.

Talla: Danna nan dan samun gagarumar kyauta

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *