Kyakyawar ‘yar sandarnan me sun Hadiza Muhammad kenan dake daukar hankulan mutane a dandalin sada zumunta na zamani, saboda irin kwalliyar da take yi, anan ma wani hotone data dauka cikin kayan aikinta, ta kuma yiwa masoyanta barka da safiya.
Muna mata fatan Alheri.
Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa: