fbpx
Thursday, May 19
Shadow

‘Yar kwalisa: Kalli hotunan kyakkyawar ‘yar sanda Hadiza Muhammad

Shahararriyar, kyakkyawar ‘yar sandarnan da hotunanta suke daukar hankulan mutane a shafukan yanar gizo, watau Hadiza Muhammad kenan a wadannan sabbin hotunan data dauke sanye da kayan aikinta, hotunan sun kayatar sosai.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Muna mata fatan Alheri.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Hotunan wani matashi da ya auri mata 9

Leave a Reply

Your email address will not be published.