Tsohuwar ‘yar takarar shugabancin kasar Amurka, Hillary Clinton ta yi kira ga gwamnatin Najeriya da sojoji su daina kashe matasa masu zanga-zangar SARS.
Ta bayyana hakane ta shafinta na sada zumunta bayan harbe-harben da aka yi a Lekki.
I’m calling on @mbuhari and the @hqnigerianarmy to stop killing young #EndSARS protesters. #StopNigeriaGovernment
— Hillary Clinton (@HillaryClinton) October 20, 2020
I’m calling on @mbuhari and the @hqnigerianarmy to stop killing young #EndSARS protesters. #StopNigeriaGovernment