WATA MIYAR….
Yar Wasan Kwallon Kafa Ta Kasar Morocco Kenan, Nouhaila Benzina Sanye Da Hijabi A Lokacin Karawar Su Da Kasar Koriya Ta kudu A Gasar Cin Kofin Duniya Ta Mata.

Ita ce mace ta farko da ta fara sanya hijabi a gasar cin kofin Duniya na mata da ake kan bugawa yanzu haka a kasar Australia.
Daga Abubakar Shehu Dokoki