fbpx
Thursday, February 25
Shadow

Yarbawa sun tarawa me korar Fulani, Sunday Igboho tallafin Naira Miliyan 16

An kaddamar da neman tallafawa mituminnan na kasar yarbawa dake korar Fulani Makiyaya, Sunday Igboho kudi.

 

Kuma zuwa yanzu dai an tara Naira Miliyan 16. Burin masu tara kudin shine su tara masa akalla Naira Miliyan 50 dan sayan Motoci da zasu taimaka masa wajan wannan abu da sukewa kallon kwatar musu ‘yanci.

 

Sunday Igboho yayi suna sosai bayan da ya fara tunzurawa a kori Fulani Makiyaya da kuma kai musu hari wanda ya kai ga kaiwa Fulani hari a wasu yankunan jihohin Oyo da Ondo.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *