fbpx
Thursday, September 29
Shadow

Yarinyar shugaba Buhari ta kammala karatu a kasar UK yayin da ASUU ke yajin aiki na tsawon watanni bakwai

Yarinyar shugaban kasa Muhammadu Buhari, Zahrah B Buhari ta kammala karatu a kasar UK yayin da yajin ASUU ke cigaba da yajin aiki.

Zahra B Buhari ta kammala karatun ne a sashen Architectural Science kuma da first Class ta fita a jami’ar.

Matar shugaban kasa Aisha Buhari ce ta wallafa hakan a shafinta na Facebook, inda tace tana taya yarinyar tata murnar kammala makarantar data yi.

Wasu daga cikin al’ummar Najeriya sun caccaki gwamnatin Buhari domin kungiyar malaman jami’o’i ta kasa ta kasance tana yajin aiki na tsawon watanni bakwai amma shi yanzu ‘yar shi ta kammala nata karatunta a kasar waje.

Talla: Danna nan dan samun gagarumar kyauta

Leave a Reply

Your email address will not be published.