December 1, 2017 by hutudole Wannan yaron ya birge mutane sosai irin yanda yasha kwalliya kuma irin tsayuwar da yayi kamar babban mutum, muna mishi fatan Alheri da kuma Allah ya albarkaci rayuwarshi da sauran yara baki daya. Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa: Danna nan dan sauke manhajarmu Talla: Danna nan dan samun gagarumar kyauta Click here Karanta wannan Karim Benzema: "Ramadan ba shi da wani tasiri. Yana daga cikin rayuwata kuma addinina ya wajabta Ramadan. A gare ni yana da matukar muhimmanci kuma ina jin dadi lokacin da nake azumi."