fbpx
Friday, March 31
Shadow

Yau fa ake yin ta! Wasu mutane sun yi zanga-zanga a Abuja suna rokon bankin CBN ya yi watsi da umurnin kotu

Yau fa ake yin ta!

Wasu mutane sun yi zanga-zanga a Abuja suna rokon bankin CBN ya yi watsi da umurnin kotu, ya ci gaba da kudurinsa na dakatar da amfani da tsofaffin kudi.

Shin mene ne ra’ayinku?

 

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Talla: Danna nan dan samun gagarumar kyauta

Karanta wannan  Yarinya ta kai kara kotu bayan da aka sayar aka kuma yanka Akuyar da take so

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *