A rana irin ta yaune, 12 ga watan Disambar shekarar 1991, shekaru 26 kenan da suka gabata, tsohon mataimak8n shugaban kasa, janar Ibrahim Badamasi Babangida ya dauko birnin tarayyar Najeriya daga birnin Legas zuwa garin Abuja.
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Da wannan muna mishi fatan Alheri da kuma Allah ya kara lafiya.