Thursday, July 18
Shadow

Yawan fitar da Maziyyi

Yawan fitar da maziyyi ka iya faruwa saboda karfin sha’awa.

Idan mutum na da sha’awa da yawa ko yawaita kallon Fina-finan batsa,ko yawaita tunanin jima’i, yakan iya fuskantar yawan fitar da maziyyi.

Babbar hanyar magance wannan matsala itace yin aure.

Idan mutum kuma bashi da halin yin aure, sai yayi kokarin yin azumi wanda yana dakushe kaifin sha’awa.

A bangaren kiwon lafiya, likitoci sun ce yawan fitar da maziyyi bashi da wata illa ga lafiyar dan adam. Sun bayar da shawarar kokarin fitar da maniyyi wanda suka ce hakan ka iya kawo sauki.

Karanta Wannan  Shin maniyyi yana da yauki

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *