fbpx
Thursday, June 30
Shadow

Yawan man fetur din da Najeriya ke fitarwa ya karu

Rahotanni sun bayyana cewa, yawan man fetur din da Najeriya ke samarwa ya karu.

 

A yau, Talata ne kafar yada labarai ta Reuters ta bayyana haka inda tace yawan man da Najeriyar ke fitarwa ya karu da ganga 70,000 a shekara.

Jimullar yawan man fetur din da Najeriya ke futarwa a kullun ya kai ganga miliyan 1.35 a kullun.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Gwamnatin tarayya ta jinjinawa gwamna Wike bayan ya cika alkawarin gina babbar makarantar lauyoyi a tarihin Najeriya

Leave a Reply

Your email address will not be published.