fbpx
Sunday, February 28
Shadow

Yawan Masu Coronavirus/covid-19 ya zarta Miliyan 20 a Fadin Duniya

Rahotanni sun bayyana cewa, yawan masu cutar Korona a fadin Duniya sun zarta Milliyan 20.

A daran Ranar Lahadin data gabata adadin yawan masu fama da cutar ya karu, inda yawan masu cutar ya kai kimanin 20,016,286, yayin da kimanin mutane 733,592 suka mutu sakamakon cutar coronavirus a fadin Duniya.

Ya zuwa yanzu  kasashe guda Uku ne, cutar tafi ta’azzara, wadanda  suka hada da kasar Amurka, Brazil sai Kasar India.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *