fbpx
Tuesday, March 28
Shadow

Yawan mutanen da aka kashe a harin Filato sun haura 150

 

Bayanai na ci gaba da fitowa daga mummunan harin da ‘yan Bindiga suka kai garin Kanam na jihar Filato.

 

A zuwa yanzu mutanen da suka rasa rayukansu sun karu zuwa 150.

 

Shahararren me sharhi akan al’amuran yau da kullun na tsaro, Bulama Bukarti ya bayyana cewa muddin ba’a dauki mataki ba, lamurra ka iya kazancewa a yankin.

Death toll of Sunday’s attack on Plateau villages has exceeded 150 people reports BBC. The attackers invaded on dozens of motorcycles from the Garga forest which cuts through Plateau, Taraba & Bauchi states. Unless govt acts now, this area will become another theatre of horror.

Talla: Danna nan dan samun gagarumar kyauta

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *