fbpx
Tuesday, August 9
Shadow

Yawan mutanen da suka mutu a harin da ‘yan Bindiga suka kai jihar Naija sun karu zuwa 48

Yawan mutanen da suka mutu a harin da ‘yan Bindiga suka kai wajan hakar ma’adanai na Ajata-Aboki dake karamar hukumar Shiroro tq jihar Naija sun karu zuwa 48.

 

Wani dan kungiyar masu kishin yankin, Yusuf Kokki ne ya bayyanawa manema labarai haka a Minna, babban birnin jihar.

Yace an kara gano gawarwakin mutanen da harin ya rutsa dasu kuma da zarar sun samu karin bayanai zasu sanar da mutane.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  An zargi gwamnatin Zulum da biyan malaman makaranta Albashin Naira Dubu 6

Leave a Reply

Your email address will not be published.