Yawan wanda suka mutu sanadiyyar fashewar tukunyar gas a Sabon Gari dake Kano sun karu.
Zuwa yanzu mutane 9 ne suka rasu kamar yanda Rahotanni suka nunar.
A baya dai an ji rahoton cewa mutane 4 ne kawai suka rasu a wajan.