fbpx
Friday, July 1
Shadow

Yawan ‘yan Najeriya na kara jefa kasar cikin talauci>>Inji Gwamnati

Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa yawan ‘yan Najeriya da yawan haihuwa da mata ke yi na kara jefa kasar cikin talauci.

 

Shugaban hukumar kula da kidayar ‘yan kasa, NPC, Nasir Isa-Kwarra ne ya bayyana haka.

Yace haihuwa da mata suke yi ba tare da shiri bane ke sanya su shiga halin ha’ulai da zai kai ga har su kasa samun aikin yi.

 

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Ku kwantar da hankulanku zan hukuntasu>>Shugaba Buhari kan harin da 'yan Bindiga suka kai jihar Naija wanda ya kashe mutane 43

Leave a Reply

Your email address will not be published.