fbpx
Thursday, August 18
Shadow

Yawancin daliban da suke kammala sakandare a Borno basu cancanci shiga jami’a ba>>Gwamna Zulum

Gwamna Babagana Umara Zulum na jihar Borno ya bayyana cewa ko kadan yawancin daliban dake kammala sakandare a jihar basu cancanci shiga jami’a ba.

 

Ya bayyana cewa su kuma wanda suka samu shiga jami’ar suna wahala wajan sanin makamar karatu saboda rashin kyawun ingancin ilimin da suka samu.

 

Gwamnan ya bayyana hakane a yayin ganawa da shuwagabannin makarantun sakandare 84 na jihar. Yace akwai bukatar gyara dan a gaba dayan Najeriya akwai matsalar rashin ingancin Ilimi.

 

“Education is the bedrock of any development. Without functional educational system, we shall continue to experience this Boko Haram insurgency in Borno.

 

“Look at the kind of students we are graduating from our public secondary schools, most of them do not qualify for admission into universities, even those who get admitted find it very difficult to cope.

Karanta wannan  Yadda hadimin shugaba Buhari, Bashir Ahmad ya cigaba da karbar albashin miliyoyin naira duk da yayi murabus

 

“There is a general decline in the standard of education in public institutions all over the country. There is the lack of qualified teachers, inadequate teaching facilities, poor maintenance culture, general decay of infrastructure, Government’s inability to ensure monitoring and evaluation, centralised control by the ministry, unnecessary bureaucracy, and irregular training and retraining of teachers and other essential staff. There is poor data management and indiscipline amongst the major problems affecting the public school system.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.