Tsohon shugaban kasa, Olusegun Obasanjo ya bayyana damuwa da cewa yawancin ‘yan Najeriya na aika abinda suka ga dama kamar rayuwa a Duniya za’a yita a gama ta, Babu zuwa Lahira.
Obasanjo ya bayyana hakane a wajan taron tunawa da wani Moses Orimolade inda yace Kiristoci da dama suna aikata abinda suka ga dama ba tare da tunanin akwai ranar Hisabi ba.
Yace amma fa dolene a shirya, tana nan zuwa.
“The situation we have in the country today does not show we are preparing for the Kingdom of God.
“But we have to be prepared. There is always a day of reckoning.