fbpx
Wednesday, August 10
Shadow

Yayin da ASUU kw cigaba da yajin aiki, a yau jami’ar KASU ta jihar Kaduna ta fara yiwa dalibai jarbawa

A yau ranar litinin daya ga watan Augusta jami’ar jihar Kaduna ta KASU ta fara yiwa dalibanta jarabawar 2nd Semester.

Al’umna da dama sun jinjinawa gwamnan jihar Malam Nasiru Ahmad El Rufa’i kan tilastawa malaman makarantar daya yi suka koma aiki duk da crwa kungiyarsu ta ASUU na yajin aiki.

Inda shi ya ba ruwanshi da yajin aikin ASUU domin basu da matsala da gwamnatin jiha tunda yana biyansu wannan tsakaninsu da gwamnatinn tarayya ne.

Saboda haka su koma aiki kuma ya rantse cewa duk wanda bai koma ba sai ya kore shi a aiki bakidaya.

Leave a Reply

Your email address will not be published.