fbpx
Saturday, June 25
Shadow

Yayin da dokar hana Achaba a Legas ta fara aiki, An kama mashina 140 kuma za’a markadasu

Hukumomi a jihar Legas sun bayyana cewa, an kama mashina 140 bayan saka dokar hana achaba a jihar.

 

Hakanan an kama wasu masu mashinan 16 tare da mashinansu. Hukumomin sun bayyana cewa babu gudu ba ja da baya kan kawar da ‘ya  Achaba a jihar ta Legas.

Jihar Legas tace cikin hadarurrukan dake faruwa a jihar guda 1,712, guda 767 na faruwane akan ‘yan Achaba.

 

Saidai kungiyar ‘yan Achaba ta Najeriya, MTUN ta maka gwamnatin jihar Legas a kotu inda take neman a janye wannan doka.

Leave a Reply

Your email address will not be published.