fbpx
Monday, August 15
Shadow

Yayin da jiga jigan jam’iyyar PDP suka mamaye Osun don yakin neman zabe, Gwamna Wike bai je ba kuma har yanzu yana fushi da jam’iyyar

A yau ranar alhamis jiga jigan jam’iyyar PDP suka mamaye jihar Osun don taya dan takarar gwamnan jihar, Ademola Adeleke yakin neman zabe.

Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar, Atiku Abubakar da mataimakinsa Ifeanyi Okowa da tsohon shugaban sanatoci, Bukola Saraki duk sun hallaci jihar.

Kuma gwamnonin jam’iyyar kamar su Aminu Tambuwal, Obaseki da sauran su duk sun hallaci taron amma gwamnan jihar Rivers Nyesome Wike bai hakacci taron ba.

Kuma da yiyuwar har yanzu yana fushi da jam’iyyar biyo bayan kin zabar shi da Atiku yayi a matsayin abokin takararsa na zabe mai zuwa.

Leave a Reply

Your email address will not be published.