fbpx
Saturday, August 20
Shadow

Yayin da Najeriya ke shirin fara yiwa ‘yan Bindiga ruwan bamabamai, Kasar Amurka ta aiko da gargadi

Kasar Amurka ta aikowa da Najeriya gargadin cewa kada a yi amfani da jiragen yakin da ta sayarwa Najeriyar wajan aikata abinda bai kamata ba.

 

Kasar tace kada a yi amfani da jiragen a wajan da ‘yansanda ne ya kamata su yi aiki ba sojoji ba.

 

Kakakin hedikwatar Tsaro, Waf Maigida ya bayyana cewa, zasu fara amfani da jiragen wajen kashe ‘yan Bindiga amma suna tsoron kada abin ya shafi farar hula.

 

 

Hakanan Amurka tace a tabbatar an kare hakkin bil’adama wajan amfani da wadannan jiragen.

2 Comments

Leave a Reply

Your email address will not be published.