Kasar Amurka ta aikowa da Najeriya gargadin cewa kada a yi amfani da jiragen yakin da ta sayarwa Najeriyar wajan aikata abinda bai kamata ba.
Kasar tace kada a yi amfani da jiragen a wajan da ‘yansanda ne ya kamata su yi aiki ba sojoji ba.
Kakakin hedikwatar Tsaro, Waf Maigida ya bayyana cewa, zasu fara amfani da jiragen wajen kashe ‘yan Bindiga amma suna tsoron kada abin ya shafi farar hula.
Hakanan Amurka tace a tabbatar an kare hakkin bil’adama wajan amfani da wadannan jiragen.
Kar su raina mana hankali mana soya mukayi muka basu kudinsu su xasu gayamana yadda xamu sarrafa kayan mu kai America
Hhhhm America?????