fbpx
Saturday, September 23
Shadow

Yayin da PDP ke murbar lashe zaben gwamnan jihar Osun, har yanzu Wike da mabiyansa basu ce komai ba

Dan takarar jam’iyyar PDP na jihar Osun, Ademola Adeleke yayi nasarar lashen gwamnan jihar jihar wanda aka gudanar jiya ranar asabar.

Kuma jiga jigan jam’iyyar sun bayyana farin cikinsu sosai kan hakan saboda sunyi nasarar kwace mulki a hannun abokan hanayyarsu APC.

Amma dai fai gwamnan jihar Rivesr tare sauran ‘yan sansaninsa wanda basu je yakin neman zaben jihar ba har yanzu sansanin Wike basu ce komai ba.

Wanda suka had da gwamanan jihar Akwa Ibon Udom Emmanuel, gwamnan jihar Benue Samuel Ortom da kuma Seyi Makindw na jihar Oyo.

Karanta wannan  Za a fara gwajin riga-kafin cutar HIV a Afirka ta Kudu

Gwamnonin jihar har yanzu basu sasanta dan takarar shugaban jam’iyyar ba wato Atiku saboda yaki zabar Wike a matsayin abokin takararsa, inda ya zabi Ifeanyi Okowa.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Talla: Danna nan dan samun gagarumar kyauta

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *