fbpx
Friday, July 1
Shadow

Yayin da ya rage saura shekara 1 ya sauka, har yanzu ‘yan Najeriya na jiran shugaba Buhari ya cika musu alkawuran da ya dauka

A yayin da ya ragewa shugaban kasa, Muhammadu Buhari saura shekara 1 ya sauka daga kan mulki, har yanzu ‘yan Najeriya na jiran tsmamanin alkawuran da ya daukar musu.

 

Matsalar wutar lantarki har yanzu bata kare ba duk da makudan kudaden da gwamnati ta zuba a bangaren.

Hakanan kuma akwai matsalar rashin kyawun hanya, da tsadar man fetur data rayuwa.

 

A lokacin da shugaba Buhari ke yakin neman zabensa a shekarar 2015, yayi Alkawarin yaki da rashawa, da gamawa da ‘yan ta’adda a Arewa maso gabas da kuma farfado da maganar tattalin arziki.

Karanta wannan  Hotuna:Shugaba Buhari ya gana da shugaban kasar Portugal

 

A rana irin ta yau, 29 ga watan Mayu na shekarar 2023 idan Allah ya kaimu ne shugaba Buhari zai baiwa wanda ya lashe zaben shugaban kasa karagar mulkin Najeriya.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.