fbpx
Tuesday, July 5
Shadow

Yisa Sofoluwe:Tsohon dan wasan baya na Super Eagles ya mutu

Shahararren dan wasan bayan kungiyar kwallon kafa ta Super Eagles, Yisa Shofoluwe ya mutu yana da shekaru 53

Kafin mutuwarsa Shofoluwe ya buga wasanni 40 inda ya samu nasarar zurawa Najeriya kwallo daya.

Ya kuma kasance mataimakin koci a kungiyar kwallon kafa ta Gateway dake Abeokuta

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.