fbpx
Thursday, June 30
Shadow

“Yunkurin da APC keyi na tsayar da Musulmi da Musulmi ne yasa ake cigaba da kashe mutane a jihar Kaduna” >>Sakateriyar Katolic

Sakateriyar Kirista ta katolic ta gargadi jam’iyyun Najeriya akan tsayar da ‘yan takara Musulmi da Musulmi ko kuma Kirista da Kirista.

Sakateriyar ta bayyana hakan ne a wata wasika wadda shugabanta Rev. Fr. Zacharia Nyantiso Samjumi da sauran shuwagabanninta suka rattabawa hannu.

Inda suka bayyana cewa nuna banbance addine na kara gurbata kasar kuma kamata yayi a tsayar a Muslmi da Kirista, saboda yunkurin da APC keyi na tsayar da Musulmi da Musulmi ne yasa ake cigaba da kashe mutane a jihar Kaduna.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Da Dumi Dumi: 'Yan jihar Kano da Katsina Peter Obi suke yi kuma zasu bashi kuru'unsu kashe 75 zuwa 80, cewar tsohon hadimin Buhari

Leave a Reply

Your email address will not be published.