A yayin Aikin Hajjin bana, ana sa ran fassara huɗubar da za a yi yayin aikin zuwa harsuna goma.
Shafin Haramain Sharifain ya ruwaito cewa shafukan sun haɗa da:
1. Ingilsihi
2. Malay
3. Urdu
4. Persian
5. Faransanci
6. Sinanci
7. Turkish
8. Rushanci
9. Hausa
10. Bengali