Gwamnatin kasar Ingila zata hana shan hana shan sigari a cikin kwaryar garin Manchester.
Kuma hakan ya biyo baya ne bayan Manchester ta hada kai da kungiyar kiwon lafiya ta duniya bakidaya don yaki da cutar kansa da dai dai sauran cututtukan da hayake ka iya kawowa.
Wuraren da za a hana shan taba a garin sun hada da yankin filin wasan kungiyar Chelsea na Etihad da kuma Piccadilly Gardens, St Peter’s Square da dai sauran su.