Za Mu Duba Yiwuwar Kara Wa’adin Daina Karbar Tsoffin Kudade Nan Ba Da Jimawa Ba, Cewar CBN.
A baya dai, majalisar tarayya ta nemi babban bankin da ya canja ranar daina karbar tsaffin kudaden daga watan Janairu zuwa watan Yuni.
Sabbin kudaden dai sun yi karanci duk da cewa, bankin ya bayyana cewa, bai san iya yawan kudaden da ya buga ba.