fbpx
Sunday, February 28
Shadow

Za mu yi nasara kan wadanda ba sa son cigaban Najeriya – Shugaba Buhari

SHUGABA Muhammadu Buhari a jiya ya ce gwamnatinsa za ta ci gaba da aiki don dorewar Najeriya kuma za ta yi nasara a kan wadanda ba sa bukatar hadin kan kasar.

Shugaba Buhari ya kuma sha alwashin ganowa da kuma daukar mataki kan mutane da ke da hannu wajen haifar da matsala ga hadin kan kasar.

Shugaban ya bayyana hakan ne lokacin da ya karbi bakuncin kungiyar Dattawan Borno da Yobe wadanda suka kai masa ziyarar girmamawa a Fadar Shugaban Kasa da ke Abuja.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *