Najeriya da kasashen Afrika zasu samu tallafin dala Biliyan 93 daga Bankin Duniya.
Kuma Najariya ce zata samu kaso me tsoka daga cikin kudin. Hakan ya bayyana ne a wajan taron kasashen Duniya da shugaba Buhari ke halarta a kasar Senegal.
Today in Dakar, Senegal, the launch of what has been described as “the largest financial package ever mobilised in the history of @WBG_IDA” — $93billion in new financing. 70% of this is coming to Africa, over the next 5 years, with Nigeria getting the lion share. #IDAworks4africa pic.twitter.com/rUHKhI4xWM
— Presidency Nigeria (@NGRPresident) July 7, 2022
Za’a bayar da kudadenne nan da shekaru 5 masu zuwa.

