fbpx
Thursday, June 30
Shadow

Za’a gina Film Village a Kaduna

Rahotanni daga jihar Kaduna na cewa, za’a gida film Village, watau wani wajw da za’a kebe dan harkar fim.

 

Sakatarwn hukumar KADIPA dake kula da zuba jari a jihar Kaduna tare da Tauraruwar fina-finan Hausa, Rahama Sadau da kuma tawagarsu sun kaiwa wajan da ake tsammanin a nan ne za’a ginda wannan wajan yin fim din ziyara.

Hukumar tace za’a ginda wajan ne irin wanda ake gani a kasashen waje suke bayar da sha’awa.

 

A shekarar baya dai an yi kokarin gina irin wannan waje a garin Kano amma Kanawa suka ki amincewa.

Karanta wannan  'Yan Najariya miliyan 29.4 ne ke ta'ammuli da miyagun kwayoyi>>Inji Hukumar NDLEA

 

 

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.