Friday, May 29
Shadow

Za’a koma buga La liga Ranar 8 ga watan Yuni

Kasar Sifaniya ta bayyana cewa za’a dawo buga gasar La liga a watan Juni, 8 ga wata.

Firaiminitan kasar, Pedro Sanches ne ya bayyana haka inda yace za’a bar La liga ta ci gaba da wasa a satin 8 ga watan Yuni.

 

An dai dakatar da buga wasannin kwallon kafa a kasar tun kusan watanni 2 da suka gabata saboda Annobar Coronavirus Coronavirus/COVID-19.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

https://play.google.com/store/apps/details?id=hdlabarai.aplibwxLeave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *