fbpx
Friday, May 27
Shadow

Za’a yiwa Tinubu addu’a ta musamman dan samun nasara a zaben 2023 a Kasar Saudiyya

A ranar Alhamis idan Allah ya kaimu za’a wa dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar APC, Bola Ahmad Tinubu Addu’ar Samun nasara a zaben 2023.

 

Za’a yi addu’ar ne a kasar Saudiyya, inda masu addu’ar zasu yi dawafi sannan su roki Allah ya baiwa Tinubu nasara a zaben me zuwa.

 

Daga Najeriya ne dai aka kwashi wanda zasu je suwa Tinubun wanna  addu’a ta musamman wanda suka hada hadda malamai da ‘yan siyasa.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Labaran ƙaryar da aka yaɗa kan cire gwamnan CBN ya yi tashe a Tuwita

Leave a Reply

Your email address will not be published.