fbpx
Wednesday, August 10
Shadow

Zaben 2023: Fastar Yakin neman Zaben Kwankwaso da Peter Obi sun bayyana

Fastar yakin neman zaben shugaban kasa a karkashin jam’iyyar PDP ta Peter Obi da Dr. Rabiu Musa Kwankwaso sun bayyana.

 

A fastar dai an ga Peter Obi na takarar shugaban kasa inda shi kuma Kwankwaso ke masa mataimaki.

Fastar ta karade shafukan sada zumunta inda akai ta bayyana mabanbanta ra’ayoyi akai. Saidai zuwa yanzu babu wanda yayi magana akan fastar daga cikin mutane 2 din.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.