fbpx
Tuesday, December 1
Shadow

Zaben 2023: Gwamnonin APC sun ziyarci Goodluck Jonathan

Jam’iyyar All Progressives Congress, APC, gwamnoni, a yau Juma’a sun gana da tsohon shugaban kasa Goodluck Ebele Jonathan a Abuja.

Har yanzu ba a bayyana dalilin ganawar ba, amma hakan ba zai rasa nasaba da zaben shugaban kasa na 2023 mai zuwa ba.

 

A cewar jaridar TheCable, Gwamnonin sun hada David Umahi, gwamnan Ebonyi wanda kwanan nan ya sauya sheka daga PDP zuwa APC, Gwamnan Kebbi Atiku Bagudu, kuma shugaban kungiyar gwamnonin masu ci gaba; da gwamnan Jigawa Abubakar Badaru duk suna wurin taron da dai sauransu.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Aiko mana da labarin wani abu da ya faru a gabanka, Zamu biyaka: Send us eyewitness report we will pay youLeave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *