Daga Assumailiy Deedat
Jiya Gwamnan Jihar Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje Ya bada sanarwar duk wanda zai tsaya takara a 2023 ya ajiye mukamin sa bisa dokar zabe na shashi 18 zuwa (12) a cikin baka.
wadanda suka ajiye sune;
-Musa Iliyasu Kwankwaso Kwamishinan Raya Karkara.
– Hon Murtala Sule Garo Kwamishinan Kananan Hukumomi
– Hon Sunusi S Majidadin Kiru Kwamishinan Ilimi
– Hon Nura Muhammad Dankadai Kwamishinan Kasafin kudi
– Hon Muktari Ishaq Kwamishinan
Ayyuka
– Hon Ibrahim Ahmad Karaye Kwamishinan Yawon bude Idanu
– Hon Mahmud Muhammad Santsi Kwamishinan Sufuri
Sai Kuma Daraktar Hisba , Aliyu Musa Aliyu Kibiya.
Rariya.