fbpx
Saturday, June 25
Shadow

ZABEN 2023: Mejo Hamza Almustapha Zai Fafata Da Su Tinubu, Atiku Da Kwankwaso

ZABEN 2023: Mejo Hamza Almustapha Zai Fafata Da Su Tinubu, Atiku Da Kwankwaso

Daga Abubakar A Adam Babankyauta

Jam’iyar AA ta tsayar da Manjo Hamza Al-Mustapha tsohon dogarin shugaban Kasa janar Sani Abacha a matsayin dan takarar ta wanda zai fafata da su Atiku Abubakar, Asiwajo Bola Ahmed Tinubu da Rabi’u Musa Kwankwaso a yayin zaben 2023.

Al-Mustapha ya sha alwashin samun kuri’un ‘yan Nijeriya wanda zai ba shi damar zama shugaban kasa a 2023.

Masu karatu wani fata kuke wa Manjo Hamza Al-Mustapha?

Leave a Reply

Your email address will not be published.