ZABEN BORNO: Su Zulum Dai Ko Gezau
Ai bana tunanin al’ummar jihar Borno za su mance da irin halacci da kuma kulawar da suka samu daga wajen Gwamna Zulul a shekaru hudu na mulkinsa na farko, wanda hakan zai sa ya sake doka duk wani abokin takararsa.
Ko abokan takarar Zulum na tasiri a zaben gwamnan jihar Borno?