fbpx
Monday, June 27
Shadow

Zaben Ekiti::”APC tayi sa’a, al’amuranta sun fara daidaita”>>Buhari

Shugaban kasar Najeriya yace jam’iyyarsu ta APC tayi sa’a a zaben gwamnan jihar Ekiti da aka gudanar karshen makon daya gabata.

Inda yace sakamakon zaben ya nuna masu cewa al’amuran jam’iyyar APC sun fara daidaita.

Buhari ya bayyana hakan ne a ranar litinin bayan da Oyebanji wanda ya lashe zaben jihar Ekitin ya kai masa ziyara a fadarsa.

Inda gwamnan Ekiti, Kebbi da Jigawa suka rakasa, watau Fayemi Kayode, Muhammad Badaru da Atiku Bagudu tare da shugaban APC Abdullahi Adamu.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Kwankwaso zan zaba ba zan goyi bayan Tinubu da Atiku ba domin ba zasu taimakawa Najeriya da komai ba, cewar tsohon mataimakin kansilan ABU

Leave a Reply

Your email address will not be published.