Zaben Fidda Gwani: Matasa Sun Yi Wa Dan Majalisar Wakilai Tara-Tara A Jihar Yobe
Dan majalisa mai wakiltar kananan hukumomin Bade da Jakusko a jihar Yobe, Hon. Zakari Ya’u Galadima ya gamu da fushin fusatattun matasan yankin sa, inda suka yi kokarin hana shi shiga garin Jakusko.