fbpx
Friday, July 1
Shadow

Zaben gwamanan Ekiti: wakilai na fada akan kudin da jam’iyarsu ta basu su raba da al’umma a filin zabe

Wasu wakilan jam’iyya na fada akan kudin da aka bayar su raba tare da al’umma a filin zaben gwamnan jihar Ekiti na karamar hukuma Ikola.

Yayin da wakilan jam’iyyar ADP suke fada a tsakanin su har ma wasu sukace su kudin da aka bayar a raba masu ba a basu komai ba.

Inda wani mutun ya kawo masu kudin a mashin filin zaben kuma yana zuwa al’ummar dake wurin suka mamaye shi domin su samu rabon su.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Hotuna:Shugaba Buhari ya gana da shugaban kasar Portugal

Leave a Reply

Your email address will not be published.